KARSHEN ABOKI MUGUN LUWADI 1

KARSHEN LUWADI MUGUN
ABOKI MABUDIN WAHALA
part 1
A zaune nake acikin shago kamar
yadda na saba bayan
nadawo daga wajan aiki nakanso na zauna acikin shagon kafin
daga bisani nafito in tafi majalissa
kamar yanda muka saba
duk bayan sallar ishsha,i mukan
zauna muda abokanan mu
musha hira Amma awannan ranar sai ta zomin
da wani irin sauyi bakamar
sauran ranakun ba naga ba,abinda
yafi illah inci gaba da zama
acikin shagon bana wani sha awar
in fito waje don zaman majalissa duk da dai shagon
bawani babba bane balle harya
watatu da kayan kyalekyale na
zaman hakurin gwauro Wanda
Yan mata suke kira "ina burgewa
acikin dakin shara yau jibi gyara katifa da safe sai ance kawo
kwano" kawai dai suna
fadar albar ka cikin bakin sune wai
don muji haushi
Shagon dauke yake da Wata katifa
wacce girmanta baikai na lambuwan ba agefan hagu kuwa
Wata durowa wacce nake
zuba kayan sawata aban garan
dama kuwa Wata karamar
talabijin ce akan tebur
Akasan kuwa Wata rediyo ce mai suna 3loda wacce samari
Irina suke yayi don su nushadan
tar da kan su da saututtukan
na zamani bakasafai nafiye amfani
da DVD ba saboda inada
rasiba mahangar tauraron dan Adam.
Duk da dai fankar dana kunna
amma naji kamar zafi take bani,
mai makon naji sanyi amma banyi
mamaki ba sabanin abinda
yake damuna, Wanda nikai na bansan mu sabbabin al,amarin
ba, ba,abinda ya fadomin azuciya
illa yau Asabar kuma yau ne
gidan talabijin na tauraron dan
Adam sukeyin wani shiri Wanda
bakasafe nafiye bari yana wuceni ba saka makon duk sati
akeyin shirin mai suna (DADIN
KOWA) wanna shirin yana
matukar Sani nishadi kwarai da
gaske
Kunna socket da nai shiya karamin karfin gwiwar saurin daukar
romutcontro don kama tashar da
ake shirin ba,abinda kunnena
yafara jiyemin a photon farko sai
jinai ance yaune muka kawo
muku karshen shirinmu na mako na 74 sai wani satin zakujimu
dauke da cigaban wannan shirin
DADIN KOWA abindai baimin
dadi ba amma dana tuna in Allah
ya kaimu gobe akwai mai
mai cin shirin Gashi dama gobe ba aiki sabanin yau asabar
gobe lahadi
Jinai wayata tana kara alamar
wanine yake son magana dani
daukar wayar danai shiya kara
tabbatarmin gawanda yake so yayi magana dani
ina duba fuskar wayar sai naga
abokina ne LAWAN shine
babban aminina amakaranta banyi
mamakin sallamar da
yayimin ba domin addini ne ba al,adaba domin duk musulmin
daya kiraka yakan farama da
sallama kai kuma sai kai amsa
mai da
"assalamu alai kum" na amsamai
da wslm " nan dai muka gaisa kunsan hirar abokai awaya
bata wuce hirar yaushe ne
muke da wasa kokuma hirar Yan
mata dayake Lawan dan club
din mune nazata zai cemin munsiyi
wani dan ball sai ji nai yacemin "kasan ......!
Post by usman Adam

Comments

Popular posts from this blog

Yayi rantsuwa