KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN WAHALA part 1 A zaune nake acikin shago kamar yadda na saba bayan nadawo daga wajan aiki nakanso na zauna acikin shagon kafin daga bisani nafito in tafi majalissa kamar yanda muka saba duk bayan sallar ishsha,i mukan zauna muda abokanan mu musha hira Amma awannan ranar sai ta zomin da wani irin sauyi bakamar sauran ranakun ba naga ba,abinda yafi illah inci gaba da zama acikin shagon bana wani sha awar in fito waje don zaman majalissa duk da dai shagon bawani babba bane balle harya watatu da kayan kyalekyale na zaman hakurin gwauro Wanda Yan mata suke kira "ina burgewa acikin dakin shara yau jibi gyara katifa da safe sai ance kawo kwano" kawai dai suna fadar albar ka cikin bakin sune wai don muji haushi Shagon dauke yake da Wata katifa wacce girmanta baikai na lambuwan ba agefan hagu kuwa Wata durowa wacce nake zuba kayan sawata aban garan dama kuwa Wata karamar talabijin ce akan tebur Akasan kuwa Wata rediyo ce ...
Posts
Showing posts from May, 2019
KARSHEN ABOKI MUGUN LUWADI 1
- Get link
- X
- Other Apps